Quran with Hausa translation - Surah As-saffat ayat 52 - الصَّافَات - Page - Juz 23
﴿يَقُولُ أَءِنَّكَ لَمِنَ ٱلۡمُصَدِّقِينَ ﴾
[الصَّافَات: 52]
﴿يقول أئنك لمن المصدقين﴾ [الصَّافَات: 52]
Abubakar Mahmood Jummi Yana cewa, "Shin, kai lalle, kana daga masu gaskatawa ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Yana cewa, "Shin, kai lalle, kana daga masu gaskatawa ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Yanã cewa, "Shin, kai lalle, kanã daga mãsu gaskatãwa ne |