Quran with Hausa translation - Surah As-saffat ayat 51 - الصَّافَات - Page - Juz 23
﴿قَالَ قَآئِلٞ مِّنۡهُمۡ إِنِّي كَانَ لِي قَرِينٞ ﴾
[الصَّافَات: 51]
﴿قال قائل منهم إني كان لي قرين﴾ [الصَّافَات: 51]
Abubakar Mahmood Jummi Wani mai magana daga cikinsu ya ce: "Lalle ni wani aboki ya kasance a gare ni (a duniya) |
Abubakar Mahmoud Gumi Wani mai magana daga cikinsu ya ce: "Lalle ni wani aboki ya kasance a gare ni (a duniya) |
Abubakar Mahmoud Gumi Wani mai magana daga cikinsu ya ce: "Lalle ni wani abõki ya kasance a gare ni (a dũniya) |