Quran with Hausa translation - Surah sad ayat 13 - صٓ - Page - Juz 23
﴿وَثَمُودُ وَقَوۡمُ لُوطٖ وَأَصۡحَٰبُ لۡـَٔيۡكَةِۚ أُوْلَٰٓئِكَ ٱلۡأَحۡزَابُ ﴾
[صٓ: 13]
﴿وثمود وقوم لوط وأصحاب الأيكة أولئك الأحزاب﴾ [صٓ: 13]
Abubakar Mahmood Jummi Da Samudawa da mutanen Luɗu da ma'abuta ƙunci, *waɗancan ne ƙungiyoyin |
Abubakar Mahmoud Gumi Da Samudawa da mutanen Luɗu da ma'abuta ƙunci, waɗancan ne ƙungiyoyin |
Abubakar Mahmoud Gumi Da Samũdãwa da mutãnen Luɗu da ma'abũta ƙunci, waɗancan ne ƙungiyõyin |