Quran with Hausa translation - Surah sad ayat 14 - صٓ - Page - Juz 23
﴿إِن كُلٌّ إِلَّا كَذَّبَ ٱلرُّسُلَ فَحَقَّ عِقَابِ ﴾
[صٓ: 14]
﴿إن كل إلا كذب الرسل فحق عقاب﴾ [صٓ: 14]
Abubakar Mahmood Jummi Babu kowa a cikinsu face ya ƙaryata Manzanni, saboda haka azabaTa ta wajaba |
Abubakar Mahmoud Gumi Babu kowa a cikinsu face ya ƙaryata Manzanni, saboda haka azabaTa ta wajaba |
Abubakar Mahmoud Gumi Bãbu kõwa a cikinsu fãce ya ƙaryata Manzanni, sabõda haka azãbãTa ta wajaba |