Quran with Hausa translation - Surah sad ayat 12 - صٓ - Page - Juz 23
﴿كَذَّبَتۡ قَبۡلَهُمۡ قَوۡمُ نُوحٖ وَعَادٞ وَفِرۡعَوۡنُ ذُو ٱلۡأَوۡتَادِ ﴾ 
[صٓ: 12]
﴿كذبت قبلهم قوم نوح وعاد وفرعون ذو الأوتاد﴾ [صٓ: 12]
| Abubakar Mahmood Jummi Mutanen Nuhu sun ƙaryata, a gabaninsu, da Adawa da Fir'auna mai turakun (da suka kafe mulkinsa) | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Mutanen Nuhu sun ƙaryata, a gabaninsu, da Adawa da Fir'auna mai turakun (da suka kafe mulkinsa) | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Mutãnen Nũhu sun ƙaryata, a gabãninsu, da Ãdãwa da Fir'auna mai turãkun (da suka kafe mulkinsa) |