Quran with Hausa translation - Surah sad ayat 2 - صٓ - Page - Juz 23
﴿بَلِ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ فِي عِزَّةٖ وَشِقَاقٖ ﴾
[صٓ: 2]
﴿بل الذين كفروا في عزة وشقاق﴾ [صٓ: 2]
Abubakar Mahmood Jummi A'a, waɗanda suka kafirta suna cikin girman kai (ga rikon al'adunsu) da saɓani (tsakanin junansu) |
Abubakar Mahmoud Gumi A'a, waɗanda suka kafirta suna cikin girman kai (ga rikon al'adunsu) da saɓani (tsakanin junansu) |
Abubakar Mahmoud Gumi Ã'a, waɗanda suka kãfirta sunã cikin girman kai (ga rikon al'ãdunsu) da sãɓãni (tsakãnin jũnansu) |