Quran with Hausa translation - Surah sad ayat 3 - صٓ - Page - Juz 23
﴿كَمۡ أَهۡلَكۡنَا مِن قَبۡلِهِم مِّن قَرۡنٖ فَنَادَواْ وَّلَاتَ حِينَ مَنَاصٖ ﴾
[صٓ: 3]
﴿كم أهلكنا من قبلهم من قرن فنادوا ولات حين مناص﴾ [صٓ: 3]
Abubakar Mahmood Jummi Da yawa Muka halakar da wani ƙarni, a gabaninsu, suka yi kira (neman ceto), babu lokacin kuɓucewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Da yawa Muka halakar da wani ƙarni, a gabaninsu, suka yi kira (neman ceto), babu lokacin kuɓucewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Da yawa Muka halakar da wani ƙarni, a gabãninsu, suka yi kira (nẽman cẽto), bãbu lõkacin kuɓucewa |