Quran with Hausa translation - Surah sad ayat 19 - صٓ - Page - Juz 23
﴿وَٱلطَّيۡرَ مَحۡشُورَةٗۖ كُلّٞ لَّهُۥٓ أَوَّابٞ ﴾
[صٓ: 19]
﴿والطير محشورة كل له أواب﴾ [صٓ: 19]
Abubakar Mahmood Jummi Da tsuntsaye waɗanda ake tattarawa, kowannensu mai komawa ne a gare shi |
Abubakar Mahmoud Gumi Da tsuntsaye waɗanda ake tattarawa, kowannensu mai komawa ne a gare shi |
Abubakar Mahmoud Gumi Da tsuntsãye waɗanda ake tattarawa, kõwannensu mai kõmãwa ne a gare shi |