Quran with Hausa translation - Surah sad ayat 24 - صٓ - Page - Juz 23
﴿قَالَ لَقَدۡ ظَلَمَكَ بِسُؤَالِ نَعۡجَتِكَ إِلَىٰ نِعَاجِهِۦۖ وَإِنَّ كَثِيرٗا مِّنَ ٱلۡخُلَطَآءِ لَيَبۡغِي بَعۡضُهُمۡ عَلَىٰ بَعۡضٍ إِلَّا ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ وَعَمِلُواْ ٱلصَّٰلِحَٰتِ وَقَلِيلٞ مَّا هُمۡۗ وَظَنَّ دَاوُۥدُ أَنَّمَا فَتَنَّٰهُ فَٱسۡتَغۡفَرَ رَبَّهُۥ وَخَرَّۤ رَاكِعٗاۤ وَأَنَابَ۩ ﴾
[صٓ: 24]
﴿قال لقد ظلمك بسؤال نعجتك إلى نعاجه وإن كثيرا من الخلطاء ليبغي﴾ [صٓ: 24]
Abubakar Mahmood Jummi (Dawuda) ya ce: "Lalle, haƙiƙa ya zalunce* ka game da tambayar tunkiyarka zuwa ga tumakinsa. Kuma lalle ne masu yawa daga abokan tarayya, haƙiƙa, sashensu na zambatar sashe face waɗanda suka yi imani, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai." Kuma Dawuda ya tabbata cewa Mun fitine shi ne, saboda haka, ya nemi Ubangijinsa gafara, kuma ya faɗi yana mai sujada, kuma ya mayar da al'amari ga Allah |
Abubakar Mahmoud Gumi (Dawuda) ya ce: "Lalle, haƙiƙa ya zalunce ka game da tambayar tunkiyarka zuwa ga tumakinsa. Kuma lalle ne masu yawa daga abokan tarayya, haƙiƙa, sashensu na zambatar sashe face waɗanda suka yi imani, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai." Kuma Dawuda ya tabbata cewa Mun fitine shi ne, saboda haka, ya nemi Ubangijinsa gafara, kuma ya faɗi yana mai sujada, kuma ya mayar da al'amari ga Allah |
Abubakar Mahmoud Gumi (Dãwũda) ya ce: "Lalle, haƙiƙa ya zãlunce ka game da tambayar tunkiyarka zuwa ga tumakinsa. Kuma lalle ne mãsu yawa daga abõkan tarayya, haƙiƙa, sãshensu na zambatar sãshe fãce waɗanda suka yi ĩmãni, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai." Kuma Dãwũda ya tabbata cẽwa Mun fitine shi ne, sabõda haka, ya nẽmi Ubangijinsa gãfara, kuma ya fãɗi yanã mai sujada, kuma ya mayar da al'amari ga Allah |