Quran with Hausa translation - Surah sad ayat 23 - صٓ - Page - Juz 23
﴿إِنَّ هَٰذَآ أَخِي لَهُۥ تِسۡعٞ وَتِسۡعُونَ نَعۡجَةٗ وَلِيَ نَعۡجَةٞ وَٰحِدَةٞ فَقَالَ أَكۡفِلۡنِيهَا وَعَزَّنِي فِي ٱلۡخِطَابِ ﴾
[صٓ: 23]
﴿إن هذا أخي له تسع وتسعون نعجة ولي نعجة واحدة فقال أكفلنيها﴾ [صٓ: 23]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle wannan dan'uwana ne, yana da tunkiya casa'in da tara, kuma ina da tunkiya guda, sai ya ce: 'Ka lamunce mini ita. Kuma ya buwaye ni ga magana |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle wannan dan'uwana ne, yana da tunkiya casa'in da tara, kuma ina da tunkiya guda, sai ya ce: 'Ka lamunce mini ita. Kuma ya buwaye ni ga magana |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle wannan dan'uwãna ne, yanã da tunkiya casa'in da tara, kuma inã da tunkiya guda, sai ya ce: 'Ka lãmunce mini ita. Kuma ya buwãye ni ga magana |