Quran with Hausa translation - Surah sad ayat 33 - صٓ - Page - Juz 23
﴿رُدُّوهَا عَلَيَّۖ فَطَفِقَ مَسۡحَۢا بِٱلسُّوقِ وَٱلۡأَعۡنَاقِ ﴾
[صٓ: 33]
﴿ردوها علي فطفق مسحا بالسوق والأعناق﴾ [صٓ: 33]
Abubakar Mahmood Jummi Ku mayar da su a gare ni." Sai ya shiga yankansu* da takobi ga ƙwabrukansu da wuyoyinsu |
Abubakar Mahmoud Gumi Ku mayar da su a gare ni." Sai ya shiga yankansu da takobi ga ƙwabrukansu da wuyoyinsu |
Abubakar Mahmoud Gumi Ku mayar da su a gare ni." Sai ya shiga yankansu da takõbi ga ƙwabrukansu da wuyõyinsu |