Quran with Hausa translation - Surah sad ayat 34 - صٓ - Page - Juz 23
﴿وَلَقَدۡ فَتَنَّا سُلَيۡمَٰنَ وَأَلۡقَيۡنَا عَلَىٰ كُرۡسِيِّهِۦ جَسَدٗا ثُمَّ أَنَابَ ﴾
[صٓ: 34]
﴿ولقد فتنا سليمان وألقينا على كرسيه جسدا ثم أناب﴾ [صٓ: 34]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle haƙiƙa, Mun fitini* Sulaiman kuma Muka jefa wani jikin mutum a kan karagarsa. Sa'an nan ya mayar da al'amari zuwa gare Mu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle haƙiƙa, Mun fitini Sulaiman kuma Muka jefa wani jikin mutum a kan karagarsa. Sa'an nan ya mayar da al'amari zuwa gare Mu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle haƙĩƙa, Mun fitini Sulaiman kuma Muka jẽfa wani jikin mutum a kan karagarsa. Sa'an nan ya mayar da al'amari zuwa gare Mu |