×

Ya ce: "Ya Ubangijĩna! Ka gãfarta mini, kuma Ka bã ni mulki 38:35 Hausa translation

Quran infoHausaSurah sad ⮕ (38:35) ayat 35 in Hausa

38:35 Surah sad ayat 35 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah sad ayat 35 - صٓ - Page - Juz 23

﴿قَالَ رَبِّ ٱغۡفِرۡ لِي وَهَبۡ لِي مُلۡكٗا لَّا يَنۢبَغِي لِأَحَدٖ مِّنۢ بَعۡدِيٓۖ إِنَّكَ أَنتَ ٱلۡوَهَّابُ ﴾
[صٓ: 35]

Ya ce: "Ya Ubangijĩna! Ka gãfarta mini, kuma Ka bã ni mulki wanda bã ya kamãta da kõwa daga bãyãna.* Lalle Kai, Kai ne Mai yawan kyauta

❮ Previous Next ❯

ترجمة: قال رب اغفر لي وهب لي ملكا لا ينبغي لأحد من بعدي, باللغة الهوسا

﴿قال رب اغفر لي وهب لي ملكا لا ينبغي لأحد من بعدي﴾ [صٓ: 35]

Abubakar Mahmood Jummi
Ya ce: "Ya Ubangijina! Ka gafarta mini, kuma Ka ba ni mulki wanda ba ya kamata da kowa daga bayana.* Lalle Kai, Kai ne Mai yawan kyauta
Abubakar Mahmoud Gumi
Ya ce: "Ya Ubangijina! Ka gafarta mini, kuma Ka ba ni mulki wanda ba ya kamata da kowa daga bayana. Lalle Kai, Kai ne Mai yawan kyauta
Abubakar Mahmoud Gumi
Ya ce: "Ya Ubangijĩna! Ka gãfarta mini, kuma Ka bã ni mulki wanda bã ya kamãta da kõwa daga bãyãna. Lalle Kai, Kai ne Mai yawan kyauta
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek