Quran with Hausa translation - Surah sad ayat 4 - صٓ - Page - Juz 23
﴿وَعَجِبُوٓاْ أَن جَآءَهُم مُّنذِرٞ مِّنۡهُمۡۖ وَقَالَ ٱلۡكَٰفِرُونَ هَٰذَا سَٰحِرٞ كَذَّابٌ ﴾
[صٓ: 4]
﴿وعجبوا أن جاءهم منذر منهم وقال الكافرون هذا ساحر كذاب﴾ [صٓ: 4]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma suka yi mamaki domin Mai gargaɗi, daga cikinsu, ya je musu. Kuma kafirai sukace, "Wannan mai sihiri ne, maƙaryaci |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka yi mamaki domin Mai gargaɗi, daga cikinsu, ya je musu. Kuma kafirai sukace, "Wannan mai sihiri ne, maƙaryaci |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka yi mãmãki dõmin Mai gargaɗi, daga cikinsu, ya je musu. Kuma kãfirai sukace, "Wannan mai sihiri ne, maƙaryaci |