Quran with Hausa translation - Surah sad ayat 5 - صٓ - Page - Juz 23
﴿أَجَعَلَ ٱلۡأٓلِهَةَ إِلَٰهٗا وَٰحِدًاۖ إِنَّ هَٰذَا لَشَيۡءٌ عُجَابٞ ﴾
[صٓ: 5]
﴿أجعل الآلهة إلها واحدا إن هذا لشيء عجاب﴾ [صٓ: 5]
Abubakar Mahmood Jummi Shin, ya sanya gumaka duka su zama abin bautawa guda? Lalle wannan, haƙiƙa, abu ne mai ban mamaki |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, ya sanya gumaka duka su zama abin bautawa guda? Lalle wannan, haƙiƙa, abu ne mai ban mamaki |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, yã sanya gumãka duka su zama abin bautawa guda? Lalle wannan, haƙĩƙa, abu ne mai ban mãmaki |