Quran with Hausa translation - Surah sad ayat 47 - صٓ - Page - Juz 23
﴿وَإِنَّهُمۡ عِندَنَا لَمِنَ ٱلۡمُصۡطَفَيۡنَ ٱلۡأَخۡيَارِ ﴾
[صٓ: 47]
﴿وإنهم عندنا لمن المصطفين الأخيار﴾ [صٓ: 47]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle su a wurin Mu, tabbas, suna daga zaɓaɓɓu, mafifita |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle su a wurinMu, tabbas, suna daga zaɓaɓɓu, mafifita |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle sũ a wurinMu, tabbas, sunã daga zãɓaɓɓu, mafĩfĩta |