Quran with Hausa translation - Surah sad ayat 46 - صٓ - Page - Juz 23
﴿إِنَّآ أَخۡلَصۡنَٰهُم بِخَالِصَةٖ ذِكۡرَى ٱلدَّارِ ﴾
[صٓ: 46]
﴿إنا أخلصناهم بخالصة ذكرى الدار﴾ [صٓ: 46]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle Mu, Mun keɓance su game da wata, tsattsarkar aba: Hukunce-hukuncen gidan duniya (mai tunatar da su Lahira) |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle Mu, Mun keɓance su game da wata, tsattsarkar aba: Hukunce-hukuncen gidan duniya (mai tunatar da su Lahira) |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle Mũ, Mun keɓance su game da wata, tsattsarkar aba: Hukunce-hukuncen gidan dũniya (mai tunãtar da su Lãhira) |