Quran with Hausa translation - Surah sad ayat 51 - صٓ - Page - Juz 23
﴿مُتَّكِـِٔينَ فِيهَا يَدۡعُونَ فِيهَا بِفَٰكِهَةٖ كَثِيرَةٖ وَشَرَابٖ ﴾
[صٓ: 51]
﴿متكئين فيها يدعون فيها بفاكهة كثيرة وشراب﴾ [صٓ: 51]
Abubakar Mahmood Jummi Suna gingincire a cikinsu, suna kira a cikinsu, ga 'ya'yan itacen marmari masu yawa, da abin sha |
Abubakar Mahmoud Gumi Suna gingincire a cikinsu, suna kira a cikinsu, ga 'ya'yan itacen marmari masu yawa, da abin sha |
Abubakar Mahmoud Gumi Sunã gingincire a cikinsu, sunã kira a cikinsu, ga 'ya'yan itãcen marmari mãsu yawa, da abin shã |