Quran with Hausa translation - Surah sad ayat 59 - صٓ - Page - Juz 23
﴿هَٰذَا فَوۡجٞ مُّقۡتَحِمٞ مَّعَكُمۡ لَا مَرۡحَبَۢا بِهِمۡۚ إِنَّهُمۡ صَالُواْ ٱلنَّارِ ﴾
[صٓ: 59]
﴿هذا فوج مقتحم معكم لا مرحبا بهم إنهم صالو النار﴾ [صٓ: 59]
Abubakar Mahmood Jummi Wannan wani yanki ne mai kutsawa tare da ku, babu maraba a gare su, lalle su, masu shiga Wuta ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Wannan wani yanki ne mai kutsawa tare da ku, babu maraba a gare su, lalle su, masu shiga Wuta ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Wannan wani yanki ne mai kũtsawa tãre da ku, bãbu marãba a gare su, lalle sũ, mãsu shiga Wutã ne |