Quran with Hausa translation - Surah sad ayat 7 - صٓ - Page - Juz 23
﴿مَا سَمِعۡنَا بِهَٰذَا فِي ٱلۡمِلَّةِ ٱلۡأٓخِرَةِ إِنۡ هَٰذَآ إِلَّا ٱخۡتِلَٰقٌ ﴾
[صٓ: 7]
﴿ما سمعنا بهذا في الملة الآخرة إن هذا إلا اختلاق﴾ [صٓ: 7]
Abubakar Mahmood Jummi Ba mu taɓa ji ba, game da wannan a cikin addinin ƙarshe. Wannan bai zama ba face ƙiren ƙarya |
Abubakar Mahmoud Gumi Ba mu taɓa ji ba, game da wannan a cikin addinin ƙarshe. Wannan bai zama ba face ƙiren ƙarya |
Abubakar Mahmoud Gumi Ba mu taɓa ji ba, game da wannan a cikin addinin ƙarshe. Wannan bai zama ba fãce ƙiren ƙarya |