Quran with Hausa translation - Surah sad ayat 8 - صٓ - Page - Juz 23
﴿أَءُنزِلَ عَلَيۡهِ ٱلذِّكۡرُ مِنۢ بَيۡنِنَاۚ بَلۡ هُمۡ فِي شَكّٖ مِّن ذِكۡرِيۚ بَل لَّمَّا يَذُوقُواْ عَذَابِ ﴾
[صٓ: 8]
﴿أؤنـزل عليه الذكر من بيننا بل هم في شك من ذكري بل﴾ [صٓ: 8]
Abubakar Mahmood Jummi Shin, an saukar da Alƙur'ani ne a kansa, a tsakaninmu (mu kuma ba mu gani ba)?" A'a, su dai suna cikin shakka daga hukunciNa A'a, ba su i da ɗanɗanar azaba ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, an saukar da Alƙur'ani ne a kansa, a tsakaninmu (mu kuma ba mu gani ba)?" A'a, su dai suna cikin shakka daga hukunciNa A'a, ba su i da ɗanɗanar azaba ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, an saukar da Alƙur'ãni ne a kansa, a tsakãninmu (mũ kuma ba mu gani ba)?" Ã'a, su dai sunã cikin shakka daga hukunciNa Ã'a, ba su i da ɗanɗanar azãba ba |