×

Kuma waɗanda suka nĩsanci Shaiɗannu ga bauta musu, kuma suka mai da 39:17 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Az-Zumar ⮕ (39:17) ayat 17 in Hausa

39:17 Surah Az-Zumar ayat 17 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Az-Zumar ayat 17 - الزُّمَر - Page - Juz 23

﴿وَٱلَّذِينَ ٱجۡتَنَبُواْ ٱلطَّٰغُوتَ أَن يَعۡبُدُوهَا وَأَنَابُوٓاْ إِلَى ٱللَّهِ لَهُمُ ٱلۡبُشۡرَىٰۚ فَبَشِّرۡ عِبَادِ ﴾
[الزُّمَر: 17]

Kuma waɗanda suka nĩsanci Shaiɗannu ga bauta musu, kuma suka mai da al'amari ga Allah, sunã da bushãra. To, ka bãyar da bushãra ga bãyiNa

❮ Previous Next ❯

ترجمة: والذين اجتنبوا الطاغوت أن يعبدوها وأنابوا إلى الله لهم البشرى فبشر عباد, باللغة الهوسا

﴿والذين اجتنبوا الطاغوت أن يعبدوها وأنابوا إلى الله لهم البشرى فبشر عباد﴾ [الزُّمَر: 17]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma waɗanda suka nisanci Shaiɗannu ga bauta musu, kuma suka mai da al'amari ga Allah, suna da bushara. To, ka bayar da bushara ga bayiNa
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma waɗanda suka nisanci Shaiɗannu ga bauta musu, kuma suka mai da al'amari ga Allah, suna da bushara. To, ka bayar da bushara ga bayiNa
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma waɗanda suka nĩsanci Shaiɗannu ga bauta musu, kuma suka mai da al'amari ga Allah, sunã da bushãra. To, ka bãyar da bushãra ga bãyiNa
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek