Quran with Hausa translation - Surah Az-Zumar ayat 16 - الزُّمَر - Page - Juz 23
﴿لَهُم مِّن فَوۡقِهِمۡ ظُلَلٞ مِّنَ ٱلنَّارِ وَمِن تَحۡتِهِمۡ ظُلَلٞۚ ذَٰلِكَ يُخَوِّفُ ٱللَّهُ بِهِۦ عِبَادَهُۥۚ يَٰعِبَادِ فَٱتَّقُونِ ﴾
[الزُّمَر: 16]
﴿لهم من فوقهم ظلل من النار ومن تحتهم ظلل ذلك يخوف الله﴾ [الزُّمَر: 16]
Abubakar Mahmood Jummi Suna da waɗansu inuwowi na wuta daga samansu, kuma daga ƙasansu akwai waɗansu inuwowi. Wancan Shi ne Allah ke tsoratar da bayin Sa da shi. Ya bayiNa! To, ku bi Ni da taƙawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Suna da waɗansu inuwowi na wuta daga samansu, kuma daga ƙasansu akwai waɗansu inuwowi. Wancan Shi ne Allah ke tsoratar da bayinSa da shi. Ya bayiNa! To, ku bi Ni da taƙawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Sunã da waɗansu inuwõwi na wutã daga samansu, kuma daga ƙasansu akwai waɗansu inuwõwi. Wancan Shĩ ne Allah ke tsõratar da bãyinSa da shi. Yã bãyĩNa! To, ku bĩ Ni da taƙawa |