Quran with Hausa translation - Surah Az-Zumar ayat 19 - الزُّمَر - Page - Juz 23
﴿أَفَمَنۡ حَقَّ عَلَيۡهِ كَلِمَةُ ٱلۡعَذَابِ أَفَأَنتَ تُنقِذُ مَن فِي ٱلنَّارِ ﴾
[الزُّمَر: 19]
﴿أفمن حق عليه كلمة العذاب أفأنت تنقذ من في النار﴾ [الزُّمَر: 19]
Abubakar Mahmood Jummi Shin fa, wanda kalmar azaba ta wajaba a kansa? Shin fa, kana iya tsamar da wanda ke a cikin wuta |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin fa, wanda kalmar azaba ta wajaba a kansa? Shin fa, kana iya tsamar da wanda ke a cikin wuta |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin fa, wanda kalmar azãba ta wajaba a kansa? Shin fa, kanã iya tsãmar da wanda ke a cikin wutã |