Quran with Hausa translation - Surah Az-Zumar ayat 20 - الزُّمَر - Page - Juz 23
﴿لَٰكِنِ ٱلَّذِينَ ٱتَّقَوۡاْ رَبَّهُمۡ لَهُمۡ غُرَفٞ مِّن فَوۡقِهَا غُرَفٞ مَّبۡنِيَّةٞ تَجۡرِي مِن تَحۡتِهَا ٱلۡأَنۡهَٰرُۖ وَعۡدَ ٱللَّهِ لَا يُخۡلِفُ ٱللَّهُ ٱلۡمِيعَادَ ﴾
[الزُّمَر: 20]
﴿لكن الذين اتقوا ربهم لهم غرف من فوقها غرف مبنية تجري من﴾ [الزُّمَر: 20]
Abubakar Mahmood Jummi Amma waɗanda suka bi Ubangijinsu da taƙawa, suna da benaye, daga samansu akwai waɗansu benaye ginannu, ƙoramu na gudana daga ƙarƙashinsu. Alkawarin Allah. Allah ba Ya saɓa wa alkawarinSa |
Abubakar Mahmoud Gumi Amma waɗanda suka bi Ubangijinsu da taƙawa, suna da benaye, daga samansu akwai waɗansu benaye ginannu, ƙoramu na gudana daga ƙarƙashinsu. Alkawarin Allah. Allah ba Ya saɓa wa alkawarinSa |
Abubakar Mahmoud Gumi Amma waɗanda suka bi Ubangijinsu da taƙawa, sunã da bẽnãye, daga samansu akwai waɗansu bẽnãye ginannu, ƙoramu na gudãna daga ƙarƙashinsu. Alkawarin Allah. Allah bã Ya sãɓã wa alkawarinSa |