Quran with Hausa translation - Surah Az-Zumar ayat 26 - الزُّمَر - Page - Juz 23
﴿فَأَذَاقَهُمُ ٱللَّهُ ٱلۡخِزۡيَ فِي ٱلۡحَيَوٰةِ ٱلدُّنۡيَاۖ وَلَعَذَابُ ٱلۡأٓخِرَةِ أَكۡبَرُۚ لَوۡ كَانُواْ يَعۡلَمُونَ ﴾
[الزُّمَر: 26]
﴿فأذاقهم الله الخزي في الحياة الدنيا ولعذاب الآخرة أكبر لو كانوا يعلمون﴾ [الزُّمَر: 26]
Abubakar Mahmood Jummi Sai Allah Ya ɗanɗana musu azabar wulakanci a cikin rayuwar duniya, kuma lalle azabar Lahira ita ce mafi girma, da sun kasance suna da sani |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai Allah Ya ɗanɗana musu azabar wulakanci a cikin rayuwar duniya, kuma lalle azabar Lahira ita ce mafi girma, da sun kasance suna da sani |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai Allah Ya ɗanɗana musu azãbar wulãkanci a cikin rãyuwar dũniya, kuma lalle azãbar Lãhira ita ce mafi girma, dã sun kasance sunã da sani |