Quran with Hausa translation - Surah Az-Zumar ayat 27 - الزُّمَر - Page - Juz 23
﴿وَلَقَدۡ ضَرَبۡنَا لِلنَّاسِ فِي هَٰذَا ٱلۡقُرۡءَانِ مِن كُلِّ مَثَلٖ لَّعَلَّهُمۡ يَتَذَكَّرُونَ ﴾
[الزُّمَر: 27]
﴿ولقد ضربنا للناس في هذا القرآن من كل مثل لعلهم يتذكرون﴾ [الزُّمَر: 27]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle ne haƙiƙa Mun buga wa mutane a, cikin wannan Alƙur'ani, daga kowane misali, ɗammaninsu su yi tunani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne haƙiƙa Mun buga wa mutane a, cikin wannan Alƙur'ani, daga kowane misali, ɗammaninsu su yi tunani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne haƙĩƙa Mun buga wa mutãne a, cikin wannan Alƙur'ãni, daga kõwane misãli, ɗammãninsu su yi tunãni |