Quran with Hausa translation - Surah Az-Zumar ayat 5 - الزُّمَر - Page - Juz 23
﴿خَلَقَ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضَ بِٱلۡحَقِّۖ يُكَوِّرُ ٱلَّيۡلَ عَلَى ٱلنَّهَارِ وَيُكَوِّرُ ٱلنَّهَارَ عَلَى ٱلَّيۡلِۖ وَسَخَّرَ ٱلشَّمۡسَ وَٱلۡقَمَرَۖ كُلّٞ يَجۡرِي لِأَجَلٖ مُّسَمًّىۗ أَلَا هُوَ ٱلۡعَزِيزُ ٱلۡغَفَّٰرُ ﴾
[الزُّمَر: 5]
﴿خلق السموات والأرض بالحق يكور الليل على النهار ويكور النهار على الليل﴾ [الزُّمَر: 5]
Abubakar Mahmood Jummi Ya halitta sammai da ƙasa da gaskiya. Yana shigar da dare a kan rana, kuma Yana shigar da rana a kan dare kuma Ya hore rana da wata, kowannensu yana gudana zuwa ga ajali ambatacce. To, Shi ne Mabuwayi, Mai gafara |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya halitta sammai da ƙasa da gaskiya. Yana shigar da dare a kan rana, kuma Yana shigar da rana a kan dare kuma Ya hore rana da wata, kowannensu yana gudana zuwa ga ajali ambatacce. To, Shi ne Mabuwayi, Mai gafara |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya halitta sammai da ƙasã da gaskiya. Yanã shigar da dare a kan rãna, kuma Yanã shigar da rãnã a kan dare kuma Yã hõre rãnã da watã, kõwannensu yanã gudãna zuwa ga ajali ambatacce. To, Shĩ ne Mabuwãyi, Mai gãfara |