Quran with Hausa translation - Surah Az-Zumar ayat 4 - الزُّمَر - Page - Juz 23
﴿لَّوۡ أَرَادَ ٱللَّهُ أَن يَتَّخِذَ وَلَدٗا لَّٱصۡطَفَىٰ مِمَّا يَخۡلُقُ مَا يَشَآءُۚ سُبۡحَٰنَهُۥۖ هُوَ ٱللَّهُ ٱلۡوَٰحِدُ ٱلۡقَهَّارُ ﴾
[الزُّمَر: 4]
﴿لو أراد الله أن يتخذ ولدا لاصطفى مما يخلق ما يشاء سبحانه﴾ [الزُّمَر: 4]
Abubakar Mahmood Jummi Da Allah Ya yi nufin Ya riƙi ɗa, to, lalle sai Ya zaɓa daga abin da Yake halittawa abin da Yake so. Tsarki ya tabbata a gare Shi. Shi ne Allah, Makaɗaici, Mai tilastawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Da Allah Ya yi nufin Ya riƙi ɗa, to, lalle sai Ya zaɓa daga abin da Yake halittawa abin da Yake so. Tsarki ya tabbata a gare Shi. Shi ne Allah, Makaɗaici, Mai tilastawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Dã Allah Yã yi nufin Ya riƙi ɗã, to, lalle sai Ya zãɓa daga abin da Yake halittãwa abin da Yake so. Tsarki ya tabbata a gare Shi. Shĩ ne Allah, Makaɗaici, Mai tĩlastãwa |