Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 100 - النِّسَاء - Page - Juz 5
﴿۞ وَمَن يُهَاجِرۡ فِي سَبِيلِ ٱللَّهِ يَجِدۡ فِي ٱلۡأَرۡضِ مُرَٰغَمٗا كَثِيرٗا وَسَعَةٗۚ وَمَن يَخۡرُجۡ مِنۢ بَيۡتِهِۦ مُهَاجِرًا إِلَى ٱللَّهِ وَرَسُولِهِۦ ثُمَّ يُدۡرِكۡهُ ٱلۡمَوۡتُ فَقَدۡ وَقَعَ أَجۡرُهُۥ عَلَى ٱللَّهِۗ وَكَانَ ٱللَّهُ غَفُورٗا رَّحِيمٗا ﴾
[النِّسَاء: 100]
﴿ومن يهاجر في سبيل الله يجد في الأرض مراغما كثيرا وسعة ومن﴾ [النِّسَاء: 100]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma wanda ya yi hijira a cikin hanyar* Allah, zai samu, a cikin ƙasa, wuraren juyawa masu yawa da yalwa. Kuma wanda ya fita daga gidansa yana mai hijira zuwa ga Allah da ManzonSa, sa'an nan kuma mutuwa ta riske shi, to, lalle ne, ladarsa ta auku ga Allah, Kuma Allah Ya kasance, a gare ku, Mai gafara, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wanda ya yi hijira a cikin hanyar Allah, zai samu, a cikin ƙasa, wuraren juyawa masu yawa da yalwa. Kuma wanda ya fita daga gidansa yana mai hijira zuwa ga Allah da ManzonSa, sa'an nan kuma mutuwa ta riske shi, to, lalle ne, ladarsa ta auku ga Allah, Kuma Allah Ya kasance, a gare ku, Mai gafara, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wanda ya yi hijira a cikin hanyar Allah, zai sãmu, a cikin ƙasa, wurãren jũyãwa mãsu yawa da yalwa. Kuma wanda ya fita daga gidansa yana mai hijira zuwa ga Allah da ManzonSa, sa'an nan kuma mutuwa ta riske shi, to, lalle ne, lãdarsa tã auku ga Allah, Kuma Allah Yã kasance, a gare ku, Mai gãfara, Mai jin ƙai |