Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 101 - النِّسَاء - Page - Juz 5
﴿وَإِذَا ضَرَبۡتُمۡ فِي ٱلۡأَرۡضِ فَلَيۡسَ عَلَيۡكُمۡ جُنَاحٌ أَن تَقۡصُرُواْ مِنَ ٱلصَّلَوٰةِ إِنۡ خِفۡتُمۡ أَن يَفۡتِنَكُمُ ٱلَّذِينَ كَفَرُوٓاْۚ إِنَّ ٱلۡكَٰفِرِينَ كَانُواْ لَكُمۡ عَدُوّٗا مُّبِينٗا ﴾
[النِّسَاء: 101]
﴿وإذا ضربتم في الأرض فليس عليكم جناح أن تقصروا من الصلاة إن﴾ [النِّسَاء: 101]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma idan kun yi tafiya a cikin ƙasa to, babu laifi a kanku ku rage* daga salla idan kun ji tsoron waɗanda suka kafirta su fitine ku. Lalle ne kafirai sun kasance, a gare ku, maƙiyi bayyananne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan kun yi tafiya a cikin ƙasa to, babu laifi a kanku ku rage daga salla idan kun ji tsoron waɗanda suka kafirta su fitine ku. Lalle ne kafirai sun kasance, a gare ku, maƙiyi bayyananne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan kun yi tafiya a cikin ƙasa to, bãbu laifi a kanku ku rage daga salla idan kun ji tsõron waɗanda suka kãfirta su fitine ku. Lalle ne kãfirai sun kasance, a gare ku, maƙiyi bayyananne |