Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 114 - النِّسَاء - Page - Juz 5
﴿۞ لَّا خَيۡرَ فِي كَثِيرٖ مِّن نَّجۡوَىٰهُمۡ إِلَّا مَنۡ أَمَرَ بِصَدَقَةٍ أَوۡ مَعۡرُوفٍ أَوۡ إِصۡلَٰحِۭ بَيۡنَ ٱلنَّاسِۚ وَمَن يَفۡعَلۡ ذَٰلِكَ ٱبۡتِغَآءَ مَرۡضَاتِ ٱللَّهِ فَسَوۡفَ نُؤۡتِيهِ أَجۡرًا عَظِيمٗا ﴾
[النِّسَاء: 114]
﴿لا خير في كثير من نجواهم إلا من أمر بصدقة أو معروف﴾ [النِّسَاء: 114]
Abubakar Mahmood Jummi Babu wani alheri a cikin masu yawa daga ganawarsu* face wanda ya yi umurni da wata sadaka ko kuwa wani alheri ko kuwa gyara a tsakanin mutane. Wanda ya aikata haka domin neman yardodin Allah to za Mu ba shi lada mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Babu wani alheri a cikin masu yawa daga ganawarsu face wanda ya yi umurni da wata sadaka ko kuwa wani alheri ko kuwa gyara a tsakanin mutane. Wanda ya aikata haka domin neman yardodin Allah to za Mu ba shi lada mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Bãbu wani alhẽri a cikin mãsu yawa daga gãnawarsu fãce wanda ya yi umurni da wata sadaka kõ kuwa wani alhẽri kõ kuwa gyãra a tsakãnin mutãne. Wanda ya aikata haka dõmin nẽman yardõdin Allah to zã Mu bã shi lãda mai girma |