Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 115 - النِّسَاء - Page - Juz 5
﴿وَمَن يُشَاقِقِ ٱلرَّسُولَ مِنۢ بَعۡدِ مَا تَبَيَّنَ لَهُ ٱلۡهُدَىٰ وَيَتَّبِعۡ غَيۡرَ سَبِيلِ ٱلۡمُؤۡمِنِينَ نُوَلِّهِۦ مَا تَوَلَّىٰ وَنُصۡلِهِۦ جَهَنَّمَۖ وَسَآءَتۡ مَصِيرًا ﴾
[النِّسَاء: 115]
﴿ومن يشاقق الرسول من بعد ما تبين له الهدى ويتبع غير سبيل﴾ [النِّسَاء: 115]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma wanda ya saɓa wa* Manzo daga bayan shiriya ta bayyana a gare shi, kuma ya bi wanin hanyar muminai, za Mu jiɓintar masa abin da ya jiɓinta, kuma Mu ƙone shi da Jahannama. Kuma ta munana ta zama makoma |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wanda ya saɓa wa Manzo daga bayan shiriya ta bayyana a gare shi, kuma ya bi wanin hanyar muminai, za Mu jiɓintar masa abin da ya jiɓinta, kuma Mu ƙone shi da Jahannama. Kuma ta munana ta zama makoma |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wanda ya sãɓã wa Manzo daga bãyan shiriya tã bayyana a gare shi, kuma ya bi wanin hanyar mũminai, zã Mu jiɓintar masa abin da ya jiɓinta, kuma Mu ƙõne shi da Jahannama. Kuma tã mũnana ta zama makõma |