Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 120 - النِّسَاء - Page - Juz 5
﴿يَعِدُهُمۡ وَيُمَنِّيهِمۡۖ وَمَا يَعِدُهُمُ ٱلشَّيۡطَٰنُ إِلَّا غُرُورًا ﴾ 
[النِّسَاء: 120]
﴿يعدهم ويمنيهم وما يعدهم الشيطان إلا غرورا﴾ [النِّسَاء: 120]
| Abubakar Mahmood Jummi Yana yi musu alkawari, kuma yana sanya musu guri, alhali Shaiɗan ba ya yi musu wani wa'adin kome face ruɗi  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Yana yi musu alkawari, kuma yana sanya musu guri, alhali Shaiɗan ba ya yi musu wani wa'adin kome face ruɗi  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Yanã yi musu alkawari, kuma yanã sanya musu gũri, alhãli Shaiɗan bã ya yi musu wani wa'adĩn kõme face ruɗi  |