Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 130 - النِّسَاء - Page - Juz 5
﴿وَإِن يَتَفَرَّقَا يُغۡنِ ٱللَّهُ كُلّٗا مِّن سَعَتِهِۦۚ وَكَانَ ٱللَّهُ وَٰسِعًا حَكِيمٗا ﴾
[النِّسَاء: 130]
﴿وإن يتفرقا يغن الله كلا من سعته وكان الله واسعا حكيما﴾ [النِّسَاء: 130]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma idan sun rabu, Allah zai wadatar da kowanne daga yalwarSa. Kuma Allah Ya kasance Mayalwaci, Mai hikima |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan sun rabu, Allah zai wadatar da kowanne daga yalwarSa. Kuma Allah Ya kasance Mayalwaci, Mai hikima |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan sun rabu, Allah zai wadãtar da kõwanne daga yalwarSa. Kuma Allah Yã kasance Mayalwaci, Mai hikima |