Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 129 - النِّسَاء - Page - Juz 5
﴿وَلَن تَسۡتَطِيعُوٓاْ أَن تَعۡدِلُواْ بَيۡنَ ٱلنِّسَآءِ وَلَوۡ حَرَصۡتُمۡۖ فَلَا تَمِيلُواْ كُلَّ ٱلۡمَيۡلِ فَتَذَرُوهَا كَٱلۡمُعَلَّقَةِۚ وَإِن تُصۡلِحُواْ وَتَتَّقُواْ فَإِنَّ ٱللَّهَ كَانَ غَفُورٗا رَّحِيمٗا ﴾
[النِّسَاء: 129]
﴿ولن تستطيعوا أن تعدلوا بين النساء ولو حرصتم فلا تميلوا كل الميل﴾ [النِّسَاء: 129]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ba za ku iya yin adalci ba a tsakanin* mata ko da kun yi kwaɗayin yi. Saboda haka kada ku karkata, dukan karkata, har ku bar ta kamar wadda aka rataye. Kuma idan kun yi sulhu, kuma kuka yi taƙawa, to, lalle ne Allah Ya kasance Mai gafara, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba za ku iya yin adalci ba a tsakanin mata ko da kun yi kwaɗayin yi. Saboda haka kada ku karkata, dukan karkata, har ku bar ta kamar wadda aka rataye. Kuma idan kun yi sulhu, kuma kuka yi taƙawa, to, lalle ne Allah Ya kasance Mai gafara, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma bã zã ku iya yin ãdalci ba a tsakanin mãtã kõ dã kun yi kwaɗayin yi. Sabõda haka kada ku karkata, dukan karkata, har ku bar ta kamar wadda aka rãtaye. Kuma idan kun yi sulhu, kuma kuka yi taƙawa, to, lalle ne Allah Yã kasance Mai gãfara, Mai jin ƙai |