Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 132 - النِّسَاء - Page - Juz 5
﴿وَلِلَّهِ مَا فِي ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَمَا فِي ٱلۡأَرۡضِۚ وَكَفَىٰ بِٱللَّهِ وَكِيلًا ﴾
[النِّسَاء: 132]
﴿ولله ما في السموات وما في الأرض وكفى بالله وكيلا﴾ [النِّسَاء: 132]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Allah ne da mulkin abin da yake cikin sammai da abin da yake cikin ƙasa, kuma Allah Ya isa Ya zama wakili |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Allah ne da mulkin abin da yake cikin sammai da abin da yake cikin ƙasa, kuma Allah Ya isa Ya zama wakili |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Allah ne da mulkin abin da yake cikin sammai da abin da yake cikin ƙasa, kuma Allah Yã isa Ya zama wakĩli |