Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 133 - النِّسَاء - Page - Juz 5
﴿إِن يَشَأۡ يُذۡهِبۡكُمۡ أَيُّهَا ٱلنَّاسُ وَيَأۡتِ بِـَٔاخَرِينَۚ وَكَانَ ٱللَّهُ عَلَىٰ ذَٰلِكَ قَدِيرٗا ﴾
[النِّسَاء: 133]
﴿إن يشأ يذهبكم أيها الناس ويأت بآخرين وكان الله على ذلك قديرا﴾ [النِّسَاء: 133]
Abubakar Mahmood Jummi Idan Ya so, za Ya tafi da ku, ya ku mutane! kuma Ya zo da wasu. Allah Ya kasance a kan haka, Mai ikon yi ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Idan Ya so, za Ya tafi da ku, ya ku mutane! kuma Ya zo da wasu. Allah Ya kasance a kan haka, Mai ikon yi ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Idan Yã so, zã Ya tafi da ku, yã kũ mutãne! kuma Ya zo da wasu. Allah Yã kasance a kan haka, Mai ĩkon yi ne |