Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 147 - النِّسَاء - Page - Juz 5
﴿مَّا يَفۡعَلُ ٱللَّهُ بِعَذَابِكُمۡ إِن شَكَرۡتُمۡ وَءَامَنتُمۡۚ وَكَانَ ٱللَّهُ شَاكِرًا عَلِيمٗا ﴾
[النِّسَاء: 147]
﴿ما يفعل الله بعذابكم إن شكرتم وآمنتم وكان الله شاكرا عليما﴾ [النِّسَاء: 147]
Abubakar Mahmood Jummi Mene ne Allah zai amfana da yi maku azaba idan kun gode, kuma kun yi imani? Allah Ya ksance Mai godiya Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Mene ne Allah zai amfana da yi maku azaba idan kun gode, kuma kun yi imani? Allah Ya ksance Mai godiya Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Mẽne ne Allah zai amfãna da yi maku azãba idan kun gõde, kuma kun yi ĩmãni? Allah Yã ksance Mai gõdiya Masani |