Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 150 - النِّسَاء - Page - Juz 6
﴿إِنَّ ٱلَّذِينَ يَكۡفُرُونَ بِٱللَّهِ وَرُسُلِهِۦ وَيُرِيدُونَ أَن يُفَرِّقُواْ بَيۡنَ ٱللَّهِ وَرُسُلِهِۦ وَيَقُولُونَ نُؤۡمِنُ بِبَعۡضٖ وَنَكۡفُرُ بِبَعۡضٖ وَيُرِيدُونَ أَن يَتَّخِذُواْ بَيۡنَ ذَٰلِكَ سَبِيلًا ﴾
[النِّسَاء: 150]
﴿إن الذين يكفرون بالله ورسله ويريدون أن يفرقوا بين الله ورسله ويقولون﴾ [النِّسَاء: 150]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne, waɗanda uke kafirta da Allah da ManzonSa kuma suna nufin su rarrabe* a tsakanin Allah da manzanninSa, kuma suna cewa: "Muna imani da sashe, kuma muna kafirta da sashe." Kuma suna nufin su riƙi hanya a tsakanin wannan |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, waɗanda uke kafirta da Allah da ManzonSa kuma suna nufin su rarrabe a tsakanin Allah da manzanninSa, kuma suna cewa: "Muna imani da sashe, kuma muna kafirta da sashe." Kuma suna nufin su riƙi hanya a tsakanin wannan |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, waɗanda uke kãfirta da Allah da ManzonSa kuma sunã nufin su rarrabe a tsakãnin Allah da manzanninSa, kuma sunã cẽwa: "Munã ĩmãni da sãshe, kuma munã kãfirta da sãshe." Kuma sunã nufin su riƙi hanya a tsakãnin wannan |