Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 149 - النِّسَاء - Page - Juz 6
﴿إِن تُبۡدُواْ خَيۡرًا أَوۡ تُخۡفُوهُ أَوۡ تَعۡفُواْ عَن سُوٓءٖ فَإِنَّ ٱللَّهَ كَانَ عَفُوّٗا قَدِيرًا ﴾
[النِّسَاء: 149]
﴿إن تبدوا خيرا أو تخفوه أو تعفوا عن سوء فإن الله كان﴾ [النِّسَاء: 149]
Abubakar Mahmood Jummi Idan kun bayyana alheri, ko kuwa kuka ɓoye shi, ko kuwa kuka yafe laifi daga cuta, to, lalle ne Allah Ya kasance Mai yafewa, Mai ikon yi |
Abubakar Mahmoud Gumi Idan kun bayyana alheri, ko kuwa kuka ɓoye shi, ko kuwa kuka yafe laifi daga cuta, to, lalle ne Allah Ya kasance Mai yafewa, Mai ikon yi |
Abubakar Mahmoud Gumi Idan kun bayyana alhẽri, kõ kuwa kuka ɓõye shi, kõ kuwa kuka yãfe laifi daga cũta, to, lalle ne Allah Yã kasance Mai yãfewa, Mai ikon yi |