Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 151 - النِّسَاء - Page - Juz 6
﴿أُوْلَٰٓئِكَ هُمُ ٱلۡكَٰفِرُونَ حَقّٗاۚ وَأَعۡتَدۡنَا لِلۡكَٰفِرِينَ عَذَابٗا مُّهِينٗا ﴾
[النِّسَاء: 151]
﴿أولئك هم الكافرون حقا وأعتدنا للكافرين عذابا مهينا﴾ [النِّسَاء: 151]
Abubakar Mahmood Jummi Waɗannan su ne kafirai sosai, kuma Mun yi tattali, domin kafirai, azaba mai walakantarwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗannan su ne kafirai sosai, kuma Mun yi tattali, domin kafirai, azaba mai walakantarwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗannan sũ ne kãfirai sõsai, kuma Mun yi tattali, dõmin kãfirai, azãba mai walãkantarwa |