Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 152 - النِّسَاء - Page - Juz 6
﴿وَٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ بِٱللَّهِ وَرُسُلِهِۦ وَلَمۡ يُفَرِّقُواْ بَيۡنَ أَحَدٖ مِّنۡهُمۡ أُوْلَٰٓئِكَ سَوۡفَ يُؤۡتِيهِمۡ أُجُورَهُمۡۚ وَكَانَ ٱللَّهُ غَفُورٗا رَّحِيمٗا ﴾
[النِّسَاء: 152]
﴿والذين آمنوا بالله ورسله ولم يفرقوا بين أحد منهم أولئك سوف يؤتيهم﴾ [النِّسَاء: 152]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma waɗanda suka yi imani da Allah da manzanninSa, kuma ba su rarrabe a tsakanin kowa ba daga gare su, waɗannan za Mu ba su ijarorinsu, kuma Allah Ya kasance Mai gafara, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka yi imani da Allah da manzanninSa, kuma ba su rarrabe a tsakanin kowa ba daga gare su, waɗannan za Mu ba su ijarorinsu, kuma Allah Ya kasance Mai gafara, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka yi ĩmãni da Allah da manzanninSa, kuma ba su rarrabe a tsakãnin kõwa ba daga gare su, waɗannan zã Mu bã su ijãrõrinsu, kuma Allah Yã kasance Mai gãfara, Mai jin ƙai |