×

Da faɗarsu:* "Lalle ne mu, mun kashe Masĩhu ĩsã ɗan Maryama Manzon 4:157 Hausa translation

Quran infoHausaSurah An-Nisa’ ⮕ (4:157) ayat 157 in Hausa

4:157 Surah An-Nisa’ ayat 157 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 157 - النِّسَاء - Page - Juz 6

﴿وَقَوۡلِهِمۡ إِنَّا قَتَلۡنَا ٱلۡمَسِيحَ عِيسَى ٱبۡنَ مَرۡيَمَ رَسُولَ ٱللَّهِ وَمَا قَتَلُوهُ وَمَا صَلَبُوهُ وَلَٰكِن شُبِّهَ لَهُمۡۚ وَإِنَّ ٱلَّذِينَ ٱخۡتَلَفُواْ فِيهِ لَفِي شَكّٖ مِّنۡهُۚ مَا لَهُم بِهِۦ مِنۡ عِلۡمٍ إِلَّا ٱتِّبَاعَ ٱلظَّنِّۚ وَمَا قَتَلُوهُ يَقِينَۢا ﴾
[النِّسَاء: 157]

Da faɗarsu:* "Lalle ne mu, mun kashe Masĩhu ĩsã ɗan Maryama Manzon Allah," alhãli kuwa ba su kashe shi ba, kuma ba su kẽre shi ba, kuma ammaan kamanta shi ne a garẽ su. Lalle ne waɗanda sauka sãɓã wa jũna a cikin sha'aninsa lalle ne, sunã shakka daga gare, shi, bã da wani ilmi fãce bin zato kuma ba su kashe shi ba bisa ga yaƙĩni

❮ Previous Next ❯

ترجمة: وقولهم إنا قتلنا المسيح عيسى ابن مريم رسول الله وما قتلوه وما, باللغة الهوسا

﴿وقولهم إنا قتلنا المسيح عيسى ابن مريم رسول الله وما قتلوه وما﴾ [النِّسَاء: 157]

Abubakar Mahmood Jummi
Da faɗarsu:* "Lalle ne mu, mun kashe Masihu isa ɗan Maryama Manzon Allah," alhali kuwa ba su kashe shi ba, kuma ba su kere shi ba, kuma ammaan kamanta shi ne a gare su. Lalle ne waɗanda sauka saɓa wa juna a cikin sha'aninsa lalle ne, suna shakka daga gare, shi, ba da wani ilmi face bin zato kuma ba su kashe shi ba bisa ga yaƙini
Abubakar Mahmoud Gumi
Da faɗarsu: "Lalle ne mu, mun kashe Masihu isa ɗan Maryama Manzon Allah," alhali kuwa ba su kashe shi ba, kuma ba su kere shi ba, kuma ammaan kamanta shi ne a gare su. Lalle ne waɗanda sauka saɓa wa juna a cikin sha'aninsa lalle ne, suna shakka daga gare, shi, ba da wani ilmi face bin zato kuma ba su kashe shi ba bisa ga yaƙini
Abubakar Mahmoud Gumi
Da faɗarsu: "Lalle ne mu, mun kashe Masĩhu ĩsã ɗan Maryama Manzon Allah," alhãli kuwa ba su kashe shi ba, kuma ba su kẽre shi ba, kuma ammaan kamanta shi ne a garẽ su. Lalle ne waɗanda sauka sãɓã wa jũna a cikin sha'aninsa lalle ne, sunã shakka daga gare, shi, bã da wani ilmi fãce bin zato kuma ba su kashe shi ba bisa ga yaƙĩni
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek