Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 159 - النِّسَاء - Page - Juz 6
﴿وَإِن مِّنۡ أَهۡلِ ٱلۡكِتَٰبِ إِلَّا لَيُؤۡمِنَنَّ بِهِۦ قَبۡلَ مَوۡتِهِۦۖ وَيَوۡمَ ٱلۡقِيَٰمَةِ يَكُونُ عَلَيۡهِمۡ شَهِيدٗا ﴾
[النِّسَاء: 159]
﴿وإن من أهل الكتاب إلا ليؤمنن به قبل موته ويوم القيامة يكون﴾ [النِّسَاء: 159]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma babu kowa daga Mutanen Littafi,* face lalle yana imani da shi a gabanin mutuwarsa, kuma a Ranar ¡iyama yana kasancewa mai shaida, a kansu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma babu kowa daga Mutanen Littafi, face lalle yana imani da shi a gabanin mutuwarsa, kuma a Ranar ¡iyama yana kasancewa mai shaida, a kansu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma bãbu kõwa daga Mutãnen Littafi, fãce lalle yanã ĩmãni da shi a gabãnin mutuwarsa, kuma a Rãnar ¡iyãma yana kasancẽwa mai shaida, a kansu |