Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 166 - النِّسَاء - Page - Juz 6
﴿لَّٰكِنِ ٱللَّهُ يَشۡهَدُ بِمَآ أَنزَلَ إِلَيۡكَۖ أَنزَلَهُۥ بِعِلۡمِهِۦۖ وَٱلۡمَلَٰٓئِكَةُ يَشۡهَدُونَۚ وَكَفَىٰ بِٱللَّهِ شَهِيدًا ﴾
[النِّسَاء: 166]
﴿لكن الله يشهد بما أنـزل إليك أنـزله بعلمه والملائكة يشهدون وكفى بالله﴾ [النِّسَاء: 166]
Abubakar Mahmood Jummi Amma Allah Yana shaida da abin da Ya saukar zuwa gare ka. Ya saukar da shi da saninSa. Kuma mala'iku suna shaida. Kuma Allah Ya isa Ya zama shaida |
Abubakar Mahmoud Gumi Amma Allah Yana shaida da abin da Ya saukar zuwa gare ka. Ya saukar da shi da saninSa. Kuma mala'iku suna shaida. Kuma Allah Ya isa Ya zama shaida |
Abubakar Mahmoud Gumi Amma Allah Yanã shaida da abin da Ya saukar zuwa gare ka. Yã saukar da shi da saninSa. Kuma malã'iku sunã shaida. Kuma Allah Yã isa Ya zama shaida |