Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 176 - النِّسَاء - Page - Juz 6
﴿يَسۡتَفۡتُونَكَ قُلِ ٱللَّهُ يُفۡتِيكُمۡ فِي ٱلۡكَلَٰلَةِۚ إِنِ ٱمۡرُؤٌاْ هَلَكَ لَيۡسَ لَهُۥ وَلَدٞ وَلَهُۥٓ أُخۡتٞ فَلَهَا نِصۡفُ مَا تَرَكَۚ وَهُوَ يَرِثُهَآ إِن لَّمۡ يَكُن لَّهَا وَلَدٞۚ فَإِن كَانَتَا ٱثۡنَتَيۡنِ فَلَهُمَا ٱلثُّلُثَانِ مِمَّا تَرَكَۚ وَإِن كَانُوٓاْ إِخۡوَةٗ رِّجَالٗا وَنِسَآءٗ فَلِلذَّكَرِ مِثۡلُ حَظِّ ٱلۡأُنثَيَيۡنِۗ يُبَيِّنُ ٱللَّهُ لَكُمۡ أَن تَضِلُّواْۗ وَٱللَّهُ بِكُلِّ شَيۡءٍ عَلِيمُۢ ﴾
[النِّسَاء: 176]
﴿يستفتونك قل الله يفتيكم في الكلالة إن امرؤ هلك ليس له ولد﴾ [النِّسَاء: 176]
Abubakar Mahmood Jummi Suna yi maka fatawa.* Ka ce: "Allah Yana bayyana muku fatawa a cikin 'Kalala."' Idan mutum ya halaka, ba shi da, reshe kuma yana da 'yar'uwa, to, tana da rabin abin da ya bari, kuma shi yana gadon ta, idan wani reshe bai kasance ba a gare ta. Sa'an nan idan ('yan'uwa mata) suka kasance biyu, to suna da kashi biyu daga kashi uku ɗin abin da ya bari. Kuma idan sun kasance, 'yan'uwa, maza da mata to namiji yana da misalin rabon mata biyu. Allah Yana bayyanawa a gare ku, domin kada ku ɓace. Kuma Allah ne, Masani ga dukan kome |
Abubakar Mahmoud Gumi Suna yi maka fatawa. Ka ce: "Allah Yana bayyana muku fatawa a cikin 'Kalala."' Idan mutum ya halaka, ba shi da, reshe kuma yana da 'yar'uwa, to, tana da rabin abin da ya bari, kuma shi yana gadon ta, idan wani reshe bai kasance ba a gare ta. Sa'an nan idan ('yan'uwa mata) suka kasance biyu, to suna da kashi biyu daga kashi uku ɗin abin da ya bari. Kuma idan sun kasance, 'yan'uwa, maza da mata to namiji yana da misalin rabon mata biyu. Allah Yana bayyanawa a gare ku, domin kada ku ɓace. Kuma Allah ne, Masani ga dukan kome |
Abubakar Mahmoud Gumi Sunã yi maka fatawa. Ka ce: "Allah Yanã bayyana muku fatawa a cikin 'Kalãla."' Idan mutum ya halaka, ba shi da, rẽshe kuma yana da 'yar'uwa, to, tana da rabin abin da ya bari, kuma shi yana gãdon ta, idan wani rẽshe bai kasance ba a gare ta. Sa'an nan idan ('yan'uwa mãtã) suka kasance biyu, to suna da kashi biyu daga kashi uku ɗin abin da ya bari. Kuma idan sun kasance, 'yan'uwa, maza da mãtã to namiji yana da misãlin rabon mãtã biyu. Allah Yana bayyanawa a gare ku, dõmin kada ku ɓace. Kuma Allah ne, Masani ga dukan kõme |