Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 2 - النِّسَاء - Page - Juz 4
﴿وَءَاتُواْ ٱلۡيَتَٰمَىٰٓ أَمۡوَٰلَهُمۡۖ وَلَا تَتَبَدَّلُواْ ٱلۡخَبِيثَ بِٱلطَّيِّبِۖ وَلَا تَأۡكُلُوٓاْ أَمۡوَٰلَهُمۡ إِلَىٰٓ أَمۡوَٰلِكُمۡۚ إِنَّهُۥ كَانَ حُوبٗا كَبِيرٗا ﴾
[النِّسَاء: 2]
﴿وآتوا اليتامى أموالهم ولا تتبدلوا الخبيث بالطيب ولا تأكلوا أموالهم إلى أموالكم﴾ [النِّسَاء: 2]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ku bai wa marayu dukiyoyinsu, kuma kada ku musanya mummuna da mai kyau. Kuma kada ku ci dukiyoyinsu zuwa ga dukiyoyinku. Lalle shi, ya kasance zunubi ne mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ku bai wa marayu dukiyoyinsu, kuma kada ku musanya mummuna da mai kyau. Kuma kada ku ci dukiyoyinsu zuwa ga dukiyoyinku. Lalle shi, ya kasance zunubi ne mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ku bai wa marãyu dũkiyõyinsu, kuma kada ku musanya mummuna da mai kyau. Kuma kada ku ci dũkiyõyinsu zuwa ga dũkiyõyinku. Lalle shi, yã kasance zunubi ne mai girma |