Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 23 - النِّسَاء - Page - Juz 4
﴿حُرِّمَتۡ عَلَيۡكُمۡ أُمَّهَٰتُكُمۡ وَبَنَاتُكُمۡ وَأَخَوَٰتُكُمۡ وَعَمَّٰتُكُمۡ وَخَٰلَٰتُكُمۡ وَبَنَاتُ ٱلۡأَخِ وَبَنَاتُ ٱلۡأُخۡتِ وَأُمَّهَٰتُكُمُ ٱلَّٰتِيٓ أَرۡضَعۡنَكُمۡ وَأَخَوَٰتُكُم مِّنَ ٱلرَّضَٰعَةِ وَأُمَّهَٰتُ نِسَآئِكُمۡ وَرَبَٰٓئِبُكُمُ ٱلَّٰتِي فِي حُجُورِكُم مِّن نِّسَآئِكُمُ ٱلَّٰتِي دَخَلۡتُم بِهِنَّ فَإِن لَّمۡ تَكُونُواْ دَخَلۡتُم بِهِنَّ فَلَا جُنَاحَ عَلَيۡكُمۡ وَحَلَٰٓئِلُ أَبۡنَآئِكُمُ ٱلَّذِينَ مِنۡ أَصۡلَٰبِكُمۡ وَأَن تَجۡمَعُواْ بَيۡنَ ٱلۡأُخۡتَيۡنِ إِلَّا مَا قَدۡ سَلَفَۗ إِنَّ ٱللَّهَ كَانَ غَفُورٗا رَّحِيمٗا ﴾
[النِّسَاء: 23]
﴿حرمت عليكم أمهاتكم وبناتكم وأخواتكم وعماتكم وخالاتكم وبنات الأخ وبنات الأخت وأمهاتكم﴾ [النِّسَاء: 23]
Abubakar Mahmood Jummi An haramta muku uwayenku, da 'ya'yanku, da 'yan'uwanku mata, da goggonninku, da innoninku, da 'ya'yan ɗan'uwa, da 'ya'yan 'yar'uwa, da uwayenku waɗanan da suka shayar da ku mama, da 'yan'uwanku mata na shan mama, da uwayen matanku, da agololinku waɗanda suke cikin ɗakunanku daga matanku, waɗanda kuka yi duhuli da su, kuma idan ba ku yi duhuli da su ba, to, babu laifi* a kanku, da matan 'ya'yanku waɗanda, suke daga tsatsonku, kuma kada ku haɗa tsakanin 'yan'uwa biyu mata, face abin da ya shige. Lalle ne, Allah Ya kasance Mai gafara ne Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi An haramta muku uwayenku, da 'ya'yanku, da 'yan'uwanku mata, da goggonninku, da innoninku, da 'ya'yan ɗan'uwa, da 'ya'yan 'yar'uwa, da uwayenku waɗanan da suka shayar da ku mama, da 'yan'uwanku mata na shan mama, da uwayen matanku, da agololinku waɗanda suke cikin ɗakunanku daga matanku, waɗanda kuka yi duhuli da su, kuma idan ba ku yi duhuli da su ba, to, babu laifi a kanku, da matan 'ya'yanku waɗanda, suke daga tsatsonku, kuma kada ku haɗa tsakanin 'yan'uwa biyu mata, face abin da ya shige. Lalle ne, Allah Ya kasance Mai gafara ne Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi An haramta muku uwãyenku, da 'yã'yanku, da 'yan'uwanku mãtã, da goggonninku, da innoninku, da 'yã'yan ɗan'uwa, da 'ya'yan 'yar'uwa, da uwãyenku waɗanan da suka shãyar da ku mãma, da 'yan'uwanku mãtã na shan mãma, da uwãyen mãtanku, da agõlolinku waɗanda suke cikin ɗãkunanku daga mãtanku, waɗanda kuka yi duhũli da su, kuma idan ba ku yi duhũli da sũ ba, to, bãbu laifi a kanku, da mãtan 'yã'yanku waɗanda, suke daga tsatsonku, kuma kada ku haɗa tsakanin 'yan'uwa biyu mãtã, fãce abin da ya shige. Lalle ne, Allah Yã kasance Mai gãfara ne Mai jin ƙai |