Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 22 - النِّسَاء - Page - Juz 4
﴿وَلَا تَنكِحُواْ مَا نَكَحَ ءَابَآؤُكُم مِّنَ ٱلنِّسَآءِ إِلَّا مَا قَدۡ سَلَفَۚ إِنَّهُۥ كَانَ فَٰحِشَةٗ وَمَقۡتٗا وَسَآءَ سَبِيلًا ﴾
[النِّسَاء: 22]
﴿ولا تنكحوا ما نكح آباؤكم من النساء إلا ما قد سلف إنه﴾ [النِّسَاء: 22]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma kada ku auri abin da ubanninku suka aura daga mata, face abin da ya shige. Lalle ne shi, ya kasance alfasha da abin ƙyama. Kuma ya munana ya zama hanya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kada ku auri abin da ubanninku suka aura daga mata, face abin da ya shige. Lalle ne shi, ya kasance alfasha da abin ƙyama. Kuma ya munana ya zama hanya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kada ku auri abin da ubanninku suka aura daga mãtã, fãce abin da ya shige. Lalle ne shi, ya kasance alfãsha da abin ƙyãma. Kuma ya mũnana ya zama hanya |